Deacons (Dikinoni)

How They Serve and Strengthen the Church

Deacons are essential to a church’s health—yet confusion abounds regarding their biblical job description. What’s their God-given role in a local congregation and how do they relate to the church’s overall mission?

In this short book, Matt Smethurst makes the case that deacons are model servants called to meet tangible needs, organize and mobilize acts of service, preserve the unity of the flock, and support the ministry of the elders. Clearing away common misconceptions, Smethurst offers practical guidance for deploying deacons and helping churches to flourish.

This book was made possible in partnership with Axis Ministries. Visit their website here.

Yadda Suke Aiki Tare Da Ƙarfafa Ikkilisiya

Ta yaya dikinoni za su tattara hidima a cikin Ikilisiya?

Dikinoni suna da mahimmanci ga lafiyar coci amma akwai ruɗani da yawa game da kwatancin aikinsu na Littafi Mai Tsarki. Menene matsayin dikinoni a cikin aikin ikilisiya?

A cikin wannan ɗan littafin, Matt Smethurst ya ba da hujjar cewa dikinoni bayin koyi ne da ake kira don biyan buƙatu na zahiri, tsarawa da tattara ayyukan hidima, da kiyaye haɗin kai na ikkilisiya. Smethurst yana kawar da rashin fahimta kuma yana ba da jagora mai amfani.