Biblical Theology (Tauhidi na littafi mai tsarki)

How the Church Faithfully Teaches the Gospel

Throughout the history of the church, Christians have always had to contend with the influence of unbiblical teachings related to God, humanity, and salvation. One of the most important safeguards against all forms of heresy is a robust appreciation for biblical theology—reading the Bible in a way that takes into account the whole storyline of redemptive history. Exhorting pastors and other church leaders to prioritize biblical theology in their own congregations, this book explains basic principles for reading the Bible that help pastors teach the big story of the Bible from every text. Understanding the Bible in Christ-centered terms shapes the church’s teaching and mission, and protects the truth of the gospel around the world.

This book was made possible in partnership with Axis Ministries. Visit their website here.

Yadda Ikilisiyar Tana Koyar da Bishara cikin Aminci

TA YAYA IKKLISIYA ZATA KARE KANTA DAGA LINJILA KARYA?

Kowace mako, majami’u daga ko’ina cikin duniya suna taruwa don karanta Littafi Mai Tsarki. Abin baƙin ciki, yawancinsu sun rasa maʼanar kuma sun ƙare suna koyar da bisharar ƙarya. Ɗayan ingantacciyar kariya daga wannan haɗari ita ce fahimtar tiyolojin Littafi Mai Tsarki: karanta Littafi Mai-Tsarki a cikin hasken Yesu Kiristi.

Wannan littafin yana ba da tsar don fahimtar babban labarin Littafi Mai-Tsarki. Sai ya bayyana mana ƙaʼidodin da za su sa mu ba wannan saƙon fifiko a koyarwarmu domin mu kāre gaskiyar Bishara.